1 Samuel 14:10 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma in suka ce mana, โKu haura wurinmu,โ to, sai mu haura, wannan zai zama mana alama cewa Ubangiji ya bashe su a hannunmu.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ุนูุฏููู ุณูููุซูููฐุ โนููููููุฑู ููููุโบ ุชููุงูุ ุฐูุงู
ู ููููุฑู ุฐูููุง ููุฑูููุณูุ ุบูู
ูุง ููููููู ุฐููู ุฐูู
ู ู
ููู ุนูููู
ู ุซูููฐูู ููููููููฐูู ููุงุจูุงุฏูุณูู ุงูู ุญููููููููู
ูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma idan sun ce, โKu haura zuwa wurinmu,โ to, sai mu haura, gama wannan alama ce, wato Ubangiji ya bashe su a hannunmu.โ