1 Samuel 14:12 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mutanen da suke sansanin suka kira Yonatan da mai ษaukan makamansa da babbar murya suka ce, โKu hauro wajenmu, mu kuwa za mu koya muku hankali.โ Sai Yonatan ya ce wa mai ษaukan makamansa, โBiyo ni, gama Ubangiji ya bashe su a hannun Israโila.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ุณููุงูุฌููุงูุฌููู ุณูููุซูููฐ ูู ูููุงูููุชููู ุฏู ู
ููู ุฑฺูงูููฐ ู
ูุณู ููุงูููู ููุงฺงู ยซููููููุฑู ุฐูููุง ููุฌูููฐููู
ูุ ุฐูุงู
ู ูููุงููู ู
ููู ุญููููููู!ยป ูููุงูููุชููู ูููู ููุซูููฐ ูู ู
ููู ุฑฺูงูููฐ ู
ูุณู ููุงูููู ููุงฺงู ยซููุจููููุงูููุ ุบูู
ูุง ููููููููฐูู ููุงุจูุงุฏูุณูู ุงูู ุญูููููู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai suka kira Jonatan da mai ษaukar makamansa, suka ce, โKu hauro zuwa wurinmu, mu faษa muku wani abu.โ Jonatan kuwa ya ce wa mai ษaukar makamansa, โKa biyo ni, gama Ubangiji ya bashe su a hannun Isra'ilawa.โ