1 Samuel 14:13 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Yonatan ya hau dutsen da rarrafe, mai ษaukan makamansa kuwa yana biye. Yonatan ya yi ta fyaษa Filistiyawa da ฦasa, mai ษaukan makamansa kuma ya yi ta karkashe su.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ููููุฑู ุฏู ุฑูุฑฺููขูููฐุ ูููุงูููุชููู ูููู ุบูุจูุ ู
ููู ุฑฺูงูููฐ ู
ูุณู ููุงูููู ููุงฺงู ูููู ุจูููุณูุ ุฏูุณููู ูููู ุซูููุ ุณููู ูููุงูููุชููู ููุฏูููโุบู ุณูุณููุงุฑูููฐ ฺขูููุณูุชูููุงููุง ุญูุฑู ุณููู ฺขูุงุทููู ุนฺูงูุณูุงุ ู
ููู ุฑฺูงูููฐ ู
ูุณู ููุงูููู ููุงฺงู ูููู ุจููู ุจูุงููููุณู ูููู ููุดูููฐุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan Jonatan ya hau dutsen da rarrafe, mai ษaukar makamansa kuwa yana biye da shi. Jonatan ya fฤษa wa Filistiyawa, ya yi ta kฤ da su, mai ษaukar makamansa kuma ya bi bayansa yana ta karkashe su.