1 Samuel 14:16 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Masu gadin Shawulu a Gebiya da take a Benyamin suka duba sai ga rundunar Filistiyawa a warwatsewa ko’ina.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُواْجُواْجِنْ غَادِ نَ طَالُوتَ وَطَنْدَ سُكٜىٰ أَ غِبٜىٰيَ عَيَنْكِنْ ذُرِيَرْ بِلِيَامِنُ سُكَ دُوبَ، سَيْ سُكَغَ سُواْجُواْجِنْ ڢِلِسْتِيَاوَا سُنْ ضِكِثِے سُنَ غُدُ تَكُواْعِنَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da matsara na Saul a Gibeya ta Biliyaminu suka duba, sai ga taron Filistiyawa ya watse, kowa ya nufi wajensa, suna tafiya barkatai.