1 Samuel 14:18 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Shawulu ya ce wa Ahiya, “Kawo akwatin alkawarin Allah.” (A lokacin akwatin alkawarin yana tare da Isra’ilawa.)
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
طَالُوتَ يَسُواْ أَهِيَ ڢِرِسْتِ يَتَمْبَيِ اللَّهْ غَمٜىٰدَ يَاڧِنْ؞ سَيْ طَالُوتَ يَثٜىٰ وَ أَهِيَ يَكَٰوُاْ عَݣُوتِنْ يَرْجٜىٰجٜىٰنِيَ نَ اللَّهْ ؞ أَ لُواْكَثِنْ كُوَ عَݣُوتِنْ يَرْجٜىٰجٜىٰنِيَ نَ اللَّهْ يَنَ تَرٜىٰدَ إِسْرَٰٓءِيلَاوَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Saul ya ce wa Ahaija, “Kawo akwatin alkawarin Allah a nan.” Gama a wannan lokaci akwatin Allah yana hannun Isra'ilawa.