1 Samuel 14:19 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yayinda Shawulu yake magana da firist kuwa, harguwa ya yi ta ƙaruwa a sansanin Filistiyawa. Sai Shawulu ya ce wa firist, “Janye hannunka.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَدَّ طَالُوتَ يَكٜىٰ مَغَنَ دَ ڢِرِسْتِ طِنْ، ضِكِثِيوَ أَ سَنْسَنِنْ يَاڧِنْ ڢِلِسْتِيَاوَا تَيِ تَڧَارُوَ؞ سَيْ طَالُوتَ يَثٜىٰ وَڢِرِسْتِ «كَبَرِ دَيْ، مُتَڢِے كَوَيْ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da Saul yake magana da firist ɗin, sai hargowa a sansanin Filistiyawa ta yi ta ƙaruwa, Saul kuwa ya ce wa firist, “Janye hannunka.”