1 Samuel 14:30 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da yaya zai kasance ke nan da a ce an bar sojoji suka ci abincin da suka ƙwace daga abokan gābansu? Ai, da gawawwakin Filistiyawan da aka kashe sun fi haka.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَا يَيَ ذَيْ كَسَنْثٜىٰ كٜىٰنَنْ دَا عَثٜىٰ أَنْبَرْ سُواْجُواْجِنْ سُكَثِ عَبِنْثِنْ دَ سُكَ ڨُوثٜىٰ دَغَ أَبُواْكَنْ غَابَنْسُ؟ أَيْ دَ غَوَوَّكِنْ ڢِلِسْتِيَاوَنْ دَ عَكَ كَشٜىٰ سُنْڢِے حَكَ!»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da yaya zai zama yau da a ce mutane sun ci abinci sosai daga ganimar abokan gābansu, wadda suka samo! Ai, da kisan da aka yi wa Filistiyawa ya fi haka.”