1 Samuel 14:37 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka Shawulu ya tambayi Allah ya ce, โ€œMu bi bayan Filistiyawa? Za ka bashe su a hannun Israโ€™ila?โ€ Amma Allah bai ba shi amsa a ranar ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูŽูŠู’ ุทูŽุงู„ููˆุชูŽ ูŠูŽุชูŽู…ู’ุจูŽูŠู ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ูŠูŽุซูœู‰ูฐ ยซุงู•ูู†ู’ฺขูŽุงุทูŽูˆูŽ ฺขูู„ูุณู’ุชููŠูŽุงูˆูŽุง ุฏูŽ ูŠูŽุงฺงูุŸ ุฐูŽุงูƒูŽุจูŽุงู…ู ู†ูŽุตูŽุฑูŽุง ุนูŽูƒูŽู†ู’ุณูุŸยป ุนูŽู…ู‘ูŽุง ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ุจูŽูŠู’ ุงู”ูŽู…ู’ุณูŽูˆูŽ ุทูŽุงู„ููˆุชูŽ ุงู”ูŽ ู„ููˆุงู’ูƒูŽุซูู†ู’ุจูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saul kuwa ya yi tambaya ga Ubangiji, ya ce, โ€œIn runtumi Filistiyawa? Za ka bashe su ga Isra'ilawa?โ€ Amma Ubangiji bai amsa masa a wannan rana ba.