1 Samuel 14:38 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka Shawulu ya ce, โKu zo nan dukanku shugabannin rundunoni, mu bincika mu san zunubin da ya kawo rashin amsan nan yau.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุนููู ุทูุงูููุชู ููุซูููฐ ููุฏููููู ุดููุบูุจูููููู ุณููุงูุฌููุงูุฌูููุณู ยซููุฐููุงู ูููู ู
ูุจูููุซููู ู
ูุณููู ุฐููููุจูููุฏู ูููููฐููุงู ุฑูุดููู ุงููู
ูุณู ูููู ููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Saul ya ce wa shugabanni, โKu zo nan dukanku don mu bincike, mu san zunubin da aka yi a yau.