1 Samuel 14:39 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Muddin Ubangiji wanda ya ceci Israโila yana raye, ko da ษana Yonatan ne ya yi zunubin, dole yฤ mutu.โ Amma ba ko ษaya daga cikinsu da ya ce uffam.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุง ุถฺููููููฐ ุฏู ุณูููููู ููููููููฐูู ู
ููู ุฑููู ููููุฏู ููููููฐุจูุง ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ููุตูุฑูุงุ ูููุงู ุฏู ุทูุงูู ูููุงูููุชููู ููููฐ ูููู ฺููููขููู ุฐูุงุนู ููุดูููฐุดู!ยป ุจูุงุจู ุณููุงูุฌูููุฏู ููุงููู
ูุณู ู
ูุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Hakika, duk wanda ya yi laifin za a kashe shi, ko da Jonatan ne, ษana.โ Amma ba wanda ya ce kome.