1 Samuel 14:40 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Shawulu ya ce wa dukan Isra’ilawa, “Ku tsaya a can, ni kuma da Yonatan ɗana mu tsaya a nan.” Mutanen suka ce, “Ka yi abin da ya fi maka kyau.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْيَثٜىٰ مُسُ «دُكَنْكُ كُڟَيَ أَغٜىٰڢٜىٰ طَيَ، نِے دَ طَانَ مُو مَا أَغٜىٰڢٜىٰ طَيَ؞» سُواْجُواْجِنْ سُكَ أَمْسَ مَسَ سُكَثٜىٰ «كَيِ دُكْ أَبِنْدَ يَدَاثٜىٰ مَكَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya kuma ce, “Dukanku ku tsaya waje ɗaya, ni kuma da Jonatan, ɗana, mu tsaya waje ɗaya.” Sai jama'ar suka ce wa Saul, “Ka yi abin da ya yi maka kyau.”