1 Samuel 14:42 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Shawulu ya ce, “Ku jefa ƙuri’a tsakanina da ɗana Yonatan.” Sai ƙuri’ar ta fāɗa a kan Yonatan.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
طَالُوتَ كُمَ يَثٜىٰ «تُواْ، يَنْذُ أَ نُونَ ڟَكَانِينَ دَ يُواْنَتَنْ وَنٜىٰنٜىٰ يَكٜىٰدَ لَيْڢِے؞» عَكَ نُونَ يُواْنَتَنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan Saul ya ce, “A jefa kuri'a tsakanina da ɗana Jonatan.” Kuri'a kuwa ta fāɗa a kan Jonatan.