1 Samuel 14:43 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Shawulu ya ce wa Yonatan, โGaya mini mene ne ka yi.โ Yonatan ya ce masa, โNa ษanษana zuma kaษan daga gindin sandanta. Yanzu kuwa dole in mutu!โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุทูุงูููุชู ููุชูู
ูุจููู ูููุงูููุชููู ููุซูููฐ ยซฺููขูุทูุง ู
ููู ู
ูููฐููููฐููููฐ ููููุยป ูููุงูููุชููู ููุงููู
ูุณู ยซููุชููปู ุธูู
ู ุฏู ุจูุงูููู ุณูููุฏูููุฏู ููุฑฺูงูููฐุ ุณููู ููุทููู ููุณูุ ุบูุงููุ ุงููุดูุฑูููููฐ ููููููฐ ุงููููู
ูุชูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan Saul ya ce wa Jonatan, โKa faษa mini abin da ka yi!โ Jonatan ya ce masa, โNa ษanษana 'yar zuma ne da na lakata da kan sandan da yake hannuna, ga ni, a shirye nake in mutu.โ