1 Samuel 14:45 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma mutane suka ce wa Shawulu, โ€œA ce Yonatan yฤƒ mutu bayan shi ya kawo babban nasara a Israโ€™ila? Faufau, muddin Ubangiji yana raye, ko gashin kansa ษ—aya ba zai fฤษ—i a ฦ™asa ba, gama abin da ya yi yau, Allah ne yana tare da shi.โ€ Ta haka mutane suka ceci Yonatan daga mutuwa.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุนูŽู…ู‘ูŽุง ุณููˆุงู’ุฌููˆุงู’ุฌูู†ู’ ุณููƒูŽุซูœู‰ูฐ ูˆูŽ ุทูŽุงู„ููˆุชูŽ ยซุฏููˆุงู†ู’ู…ูœู‰ูฐ ูŠููˆุงู’ู†ูŽุชูŽู†ู’ ุฐูŽูŠู’ ู…ูุชู ุจูŽุงูŠูŽู†ู’ุฏูŽ ุชูŽุฏูŽู„ููŠู„ูู†ู’ุณูŽ ู†ูœู‰ูฐ ู…ููƒูŽุซู ู†ูŽุตูŽุฑูŽุงุŸ ูƒููˆุงู’ ูƒูŽุทูŽู†ู’ ุจูŽุฐูŽูŠู’ ูŠููˆูุจูŽ! ู…ูู†ู’ ุถูŽู†ู’ฺŸูœู‰ูฐ ุฏูŽ ุณููˆู†ูŽู†ู’ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ู…ูŽูŠู’ ุฑูŽูŠู’ุŒ ุจูŽุงูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ุฐูŽูŠู’ ุชูŽูปูŽ ุบูŽุงุดูู†ู’ ูƒูŽู†ู’ุณูŽ ุบูุฏูŽุงุž ุบูŽู…ูŽุง ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽูŠู ูŠูŽูˆู’ ุฏูŽ ุชูŽูŠู’ู…ูŽูƒููˆุงู†ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู†ูœู‰ูฐ ูŠูŽูŠูุดูุžยป ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ุญูŽูƒูŽ ุณููˆุงู’ุฌููˆุงู’ุฌูู†ู’ ุณููƒูŽ ฺขูŽู†ู’ุดู ูŠููˆุงู’ู†ูŽุชูŽู†ู’ ุฏูŽุบูŽ ู…ูุชููˆูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma jama'a suka ce wa Saul, โ€œJonatan da ya yiwo babbar nasara domin Isra'ila, a ce za a kashe shi? Kai, a'a! Mun yi alkawari ga Ubangiji mai rai, Jonatan ba zai yi hasarar ko gashi guda daga kansa ba. Abin da ya yi a yau, da taimakon Allah ne ya yi.โ€ Da haka mutane suka ceci Jonatan, har ba a kashe shi ba.