1 Samuel 14:48 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya yi jaruntaka sosai, ya ci Amalekawa da yaƙi, ya kuma ceci Isra’ila daga hannuwan waɗanda suka ƙwace musu kaya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَيِيَاڧِ دَ ڧَرْڢِنْ ذُوثِيَا سُواْسَيْ، يَثِ نَصَرَا عَكَنْ أَمَلٜىٰكَاوَا، تَهَكَ يَثٜىٰثِ إِسْرَٰٓءِيلَ دَغَ حَنُّنْ مَاسُ ڨُوثٜىٰ مُسُ كَايَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya yi aikin jaruntaka, ya bugi Amalekawa, ya ceci Isra'ilawa daga hannun dukan waɗanda suka taso musu.