1 Samuel 14:52 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dukan kwanakin Shawulu sun kasance na yaƙe-yaƙe da Filistiyawa ne. Duk lokacin da Shawulu ya ga ƙaƙƙarfan mutum ko jarumi, sai yă ɗauke shi aikin sojansa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
طَالُوتَ يَيِ يَاڧِ مَيْ ذَاڢِ دَ ڢِلِسْتِيَاوَا دُكَنْ ݣُونَكِنْ رَنْسَ؞ دُكْ سَعَدَّ يَغَ مُتُمْ مَيْ ڧَرْڢِے كُواْ مَيْ ڧَرْڢِنْ ذُوثِيَا، سَيْ يَجَاشِ يَسَا عَثِكِنْ سُواْجُواْجِنْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saul ya yi ta yaƙi mai zafi da Filistiyawa dukan zamanin da yake sarauta. Idan Saul ya ga ƙaƙƙarfan mutum, ko jarumi, sai ya sa shi cikin sojansa.