1 Samuel 14:6 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yonatan ya ce wa saurayin mai ษaukan makamai, โZo mu haye zuwa mashigin mutane marasa kaciyan nan, wataฦila Ubangiji zai yi aiki a madadinmu. Ba abin da zai iya hana Ubangiji yin aikin ceto ta wurin mutane masu yawa, ko ta wurin mutane kaษan.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ูููุงูููุชููู ููุซูููฐ ููุณูููุฑููู ู
ููู ุฑฺูงูููฐ ู
ูุณู ููุงูููู ููุงฺงู ยซููุฐููุงู ู
ฺูงูููฐุชูุฑูููฐ ุฐูููุง ุณูููุณููููู ููุงฺงููู ููุทูููููู ฺงูุธูุงู
ููู ุงููุฑููู ู
ูุฑูุณู ููุงุซูููุ ููููุณููู ูููุงู ููููููููฐูู ุฐูููุจูุงู
ู ููุตูุฑูุงุ ุบูู
ูุง ุจูุงุจู ุงููุจูููุฏู ุฐููู ุนููู ุญููู ููููููููฐูู ูููฐููุงู ููุตูุฑูุงุ ูููุงู ุชูููุฑููู ู
ูุชูููููฐ ู
ูุงุณูููููุ ูููุงู ุชูููุฑููู ู
ูุชูููููฐ ููุทูููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Jonatan ya ce wa saurayin da yake ษaukar masa makamai, โZo, mu haye zuwa sansanin marasa kaciyan nan, arnan nan, watakila Ubangiji zai yi aiki ta wurinmu, gama ba abin da zai hana Ubangiji ya yiwo ceto ta wurin masu yawa, ko kuwa ta wurin 'yan kaษan.โ