1 Samuel 15:13 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da Sama’ila ya kai wurinsa, sai Shawulu ya ce, “ Ubangiji yă albarkace ka, na aikata umarnin Ubangiji.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَمَٰعِيلَ يَتَڢِے وُرِنْ طَالُوتَ؞ دَ طَالُوتَ يَغَنْشِ، سَيْيَثٜىٰ «سَلَمَ أَغَرٜىٰكَ! نَا ثِكَ عُمَرْنِنْ يَهْوٜىٰهْ!»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Sama'ila ya tafi wurin Saul, Saul kuwa ya gaishe shi, ya ce, “Ubangiji ya sa maka albarka, Sama'ila, na yi biyayya ga umarninsa.”