1 Samuel 15:14 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma Sama’ila ya ce, “Ashe, waɗannan ba kukan tumaki ke nan nake ji a kunnena ba? Wane kuka shanu ke nan nake ji?”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَمَٰعِيلَ يَأَمْسَ يَثٜىٰ «تُواْ عِدَنْ حَكَنٜىٰ، مٜىٰنٜىٰنٜىٰ نَكٜىٰ جِ كَمَرْ كُوكَنْ تُمَكِ دَ نَشَانُو؟»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sama'ila ya ce masa, “To, ina baicin wannan kukan shanu da na tumaki da nake ji?”