1 Samuel 15:16 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sama’ila ya ce, “Dakata, bari in faɗa maka abin da Ubangiji ya ce mini jiya da dare.” Shawulu ya ce, “Gaya mini.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَمَٰعِيلَ يَثٜىٰ وَ طَالُوتَ «ڟَيَ! بَرِ إِنْڢَطَا مَكَ دُكَنْ أَبِنْدَ يَهْوٜىٰهْ يَڢَطَا مِنِ أَدَرٜىٰنْ جِيَ؞» سَيْ طَالُوتَ يَأَمْسَ يَثٜىٰ «ڢَطَا مِنِ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan Sama'ila ya ce wa Saul, “Dakata, in faɗa maka abin da Ubangiji ya faɗa mini a daren jiya.” Sai Saul ya ce, “Faɗa mini.”