1 Samuel 15:17 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Samaโ€™ila ya ce, โ€œKo da yake kana ganin kanka kai ba wani abu ne ba, ashe, ba kai ne yanzu shugaban kabilan Israโ€™ila ba? Ubangiji ya shafe ka ka zama sarkin Israโ€™ila.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูŽู…ูŽูฐุนููŠู„ูŽ ูŠูŽุซูœู‰ูฐ ยซูƒููˆุงู’ุฏูŽูŠูŽูƒูœู‰ูฐ ูƒูŽู†ูŽ ุบูŽู†ูู†ู’ ูƒูŽู†ู’ูƒูŽ ุจูŽูƒููˆุงู’ู…ูœู‰ูฐุจูŽู†ูœู‰ูฐุŒ ุนูŽู…ู‘ูŽุง ูƒูŽูŠู’ู†ูœู‰ูฐ ุดููˆุบูŽุจูŽู†ู’ ุฐูุฑููŠูŽุฑู’ ุงู•ูุณู’ุฑูŽูฐู“ุกููŠู„ูŽุž ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ูŠูŽุงูƒูœู‰ูฐูปูœู‰ูฐูƒูŽ ุณูŽุฑู’ูƒูู†ู’ ุงู•ูุณู’ุฑูŽูฐู“ุกููŠู„ูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sama'ila ya ce, โ€œKo da yake kana ganin kanka kai ba wani abu ne ba, ashe, ba kai ne yanzu shugaban kabilan Isra'ila ba? Ubangiji ya sa ka zama Sarkin Isra'ila,