1 Samuel 15:20 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Shawulu ya ce, “Amma na bi umarnin Ubangiji. Na bi saƙon da Ubangiji ya ba ni. Na hallaka Amalekawa, na kuma kamo Agag sarkinsu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
طَالُوتَ يَأَمْسَ يَثٜىٰ «أَيْ، نَايِ بِيَيَّ دَ مُرْيَرْ يَهْوٜىٰهْ! نَتَڢِے عِنْدَ يَهْوٜىٰهْ يَعَيْكٜىٰنِ؞ نَمِيڧَ دُكَنْ أَمَلٜىٰكَاوَا هَدَايَ تَهَلَّكَرْوَ، نَكُمَ كَامَ أَغَغْ سَرْكِنْسُ نَكَٰوُاْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Saul ya amsa wa Sama'ila, ya ce, “Na yi wa Ubangiji biyayya, gama na tafi kamar yadda ya faɗa mini, na kamo sarki Agag, na kuma hallaka Amalekawa ƙaƙaf.