1 Samuel 15:21 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sojoji suka kawo tumaki da shanu mafi kyau daga cikin ganimar domin a miƙa hadaya ga Ubangiji Allahnka a Gilgal.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُواْجُواْجِ سُكَ طِبَ تُمَكِ دَ شَانُو دَغَ ثِكِنْ كَايَنْ دَ عَكَ ڨُوثٜىٰ، وَتُواْ أَبُبُوَ مَڢِے ݣَوْ دَغَ ثِكِنْ كَايَنْ دَ عَكَ كٜىٰٻٜىٰ دُواْمِنْ هَلَّكَرْوَ، دُواْمِنْ سُيِ هَدَايَ غَ يَهْوٜىٰهْ اللَّهْ نْكَ أَ غِلْغَلْ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma mutanena ba su kashe tumaki da shanu mafi kyau ba, amma suka kawo su domin sadaka ga Ubangiji Allahnka a Gilgal.”