1 Samuel 15:22 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma Sama’ila ya ce, “ Ubangiji yana murna da sadaka da hadaya fiye da biyayya ga maganar Ubangiji? Yin biyayya ta fi hadaya a kula kuma ta fi ƙibabbun raguna.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا سَمَٰعِيلَ يَأَمْسَ يَثٜىٰ «مٜىٰنٜىٰنٜىٰ يَهْوٜىٰهْ يَڢِ جِنْ دَاطِنْسَ، بَيٜىٰ بَيٜىٰ دَ هَدَايُ نٜىٰ، كُواْ كُوَ يِنْ بِيَيَّ دَ مُرْيَرْسَ؟ بَاشَكَّ، يِنْ بِيَيَّ دَ مُرْيَرْسَ تَڢِے هَدَايَ؞ حَكَكُمَ بِنْ مَغَنَرْ اللَّهْ يَڢِ كِڟٜىٰنْ ضَغُواْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Sama'ila ya ce, “Me Ubangiji ya fi so? Biyayya, ko kuwa sadakoki da hadayu? Ya fi kyau a yi masa biyayya, da a miƙa masa hadayar tumaki mafi kyau.