1 Samuel 15:24 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Shawulu ya ce wa Samaโila, โNa yi zunubi, na ฦi bin umarnin Ubangiji, na kuma ฦi bin maganarka. Na ji tsoron mutane ne shi ya sa na bi maganarsu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุนููู ุทูุงูููุชู ููุซูููฐ ูู ุณูู
ููฐุนูููู ยซูููู ุฐููููุจูุ ููููุซูููฐ ุบููุงููู ุฏู ุงููุฑู ุฏู ุงููุจูููุฏู ูููู ุบูู
ูููฐุฏู ู
ูุบูููุฑู ููููููููฐูู ุฏู ููู
ู ู
ูุบูููุฑูููุ ุบูู
ูุง ููุง ุฌฺูููุงูุฑููุงูู ุณููุงูุฌููุงูุฌู ููููฐุ ุดูููุณูุง ูููู ุงููุจูููุฏู ุณูููููฐุณููุงูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan Saul ya ce wa Sama'ila, โNa yi zunubi, na yi rashin biyayya ga umarnin Ubangiji da kuma koyarwarsa. Na ji tsoron mutanena, na kuwa biye wa abin da suke so.