1 Samuel 15:25 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yanzu fa, ina roƙonka ka yafe mini zunubina, ka koma tare da ni, domin in yi wa Ubangiji sujada.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَنْذُ إِنَ ضُواْڧُوانْكَ، كَيَاڢٜىٰ مِنِ ذُنُوبِنَ، كَكُواْمَ تَرٜىٰدَنِ دُواْمِنْ إِنْيِ وَ يَهْوٜىٰهْ سُجَّدَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yanzu fa, ina roƙonka ka gafarta mini zunubina, ka koma tare da ni domin in yi wa Ubangiji sujada.”