1 Samuel 15:26 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma Sama’ila ya ce, “Ba zan koma tare da kai ba. Ka ƙi maganar Ubangiji, Ubangiji kuma ya ƙi ka da zama sarki a bisa Isra’ila.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا سَمَٰعِيلَ يَأَمْسَ مَسَ يَثٜىٰ «بَذَنْ كُواْمَ تَرٜىٰدَكَيْ بَ؞ سَبُواْدَ كَڧِجِنْ مَغَنَرْ يَهْوٜىٰهْ ، يَهْوٜىٰهْ شِے مَا يَڧِكَ دَ ذَمَنْ سَرْكِنْ إِسْرَٰٓءِيلَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sama'ila ya ce wa Saul, “Ba zan tafi tare da kai ba, gama ka ƙi umarnin Ubangiji, Ubangiji kuwa ya ƙi ka da zama Sarkin Isra'ila.”