1 Samuel 15:27 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da Sama’ila ya juya zai tafi, sai Shawulu ya kama bakin rigarsa, sai rigar ta yage.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ سَمَٰعِيلَ يَجُويَ ذَيْ تَڢِے، سَيْ طَالُوتَ يَكَامَ رِغَرْسَ حَرْ تَيَاغٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan Sama'ila ya juya zai tafi, amma Saul ya kama alkyabbar Sama'ila, sai ta yage.