1 Samuel 15:28 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sama’ila ya ce masa, “ Ubangiji ya yage masarautar Isra’ila daga gare ka yau, ya ba wa wani daga cikin maƙwabtanka wanda ya fi ka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَمَٰعِيلَ يَثٜىٰ مَسَ «كَمَرْ يَدَّ كَيَاغٜىٰ رِغَاتَ، حَكَمَا يَوْ يَهْوٜىٰهْ يَيَاغٜىٰ مُلْكٍ إِسْرَٰٓءِيلَ دَغَ حَنُّنْكَ، يَبَا وَنِ وَنْدَ ذُوثِيَارْسَ تَڢِے تَاكَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Sama'ila ya ce masa, “Yau Ubangiji ya yage sarautar Isra'ila daga gare ka. Ya ba da ita ga maƙwabcinka wanda ya fi ka.