1 Samuel 15:30 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Shawulu ya ce, โNa yi zunubi. Amma ina roฦonka ka ba ni girma a gaban dattawan mutanena da kuma a gaban Israโila, ka koma tare da ni domin in yi wa Ubangiji Allahnka sujada.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ุทูุงูููุชู ููุซูููฐ ยซูููู ุฐููููุจูุ ุนูู
ููุง ุงูููู ุถููุงฺูงููุงูููู ูููุงู ุชูููููุง ุฏููู ููุทููู ุบูุฑูู
ูู
ููู ุงููุบูุจููู ุดููุบูุจูููููู ู
ูุชูููููฐูู ุฏู ููู
ู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุฏูููุ ููุฏูุงููุงู ุชูุฑูููฐุฏููู ุฏููุงูู
ููู ุงููููุณูุงู
ู ุฏูุงู
ู ุงูููููู ูู ููููููููฐูู ุงูููููู ูููู ุณูุฌููุฏูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Saul ya ce, โNa yi zunubi, amma duk da haka ka darajanta ni a gaban shugabannin mutanena, da gaban Isra'ilawa, ka zo, mu tafi tare domin in yi wa Ubangiji Allah sujada.โ