1 Samuel 15:31 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka sai Sama’ila ya koma tare da Shawulu, Shawulu kuwa ya yi wa Ubangiji sujada.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَمَٰعِيلَ كُوَ يَكُواْمَ تَرٜىٰدَشِ، سَعَنً طَالُوتَ يَيِ وَ يَهْوٜىٰهْ سُجَّدَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sama'ila kuwa ya tafi tare da Saul, Saul kuwa ya yi wa Ubangiji sujada.