1 Samuel 15:6 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Shawulu ya ce wa Keniyawa, โ€œKu tashi ku bar Amalekawa don kada in hallaka ku tare da su, saboda kun yi wa dukan Israโ€™ilawa kirki, lokacin da suka fito daga Masar.โ€ Saboda haka Keniyawa suka tashi suka bar Amalekawa.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุทูŽุงู„ููˆุชูŽ ูŠูŽุนูŽูŠู’ูƒูŽ ุฏูŽ ุณูŽฺงููˆุงู’ ุฐููˆูŽุงุบูŽ ูƒูœู‰ูฐู†ููŠูŽุงูˆูŽุง ูŠูŽุซูœู‰ูฐ ยซูƒูุชูŽุงุดู ูƒูุจูŽุฑู’ ุงู”ูŽู…ูŽู„ูœู‰ูฐูƒูŽุงูˆูŽุงุŒ ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ูƒูŽุฏูŽ ุนูŽูƒูŽุดูœู‰ูฐูƒู ุชูŽุฑูœู‰ูฐุฏูŽุณููˆุŒ ุณูŽุจููˆุงู’ุฏูŽ ูƒูู†ู’ูŠู ูˆูŽ ุงู•ูุณู’ุฑูŽูฐู“ุกููŠู„ูŽุงูˆูŽุง ูƒูุฑู’ูƒู ุณูŽุนูŽุฏู‘ูŽ ุณููƒูŽ ฺขูุชูŽ ุฏูŽุบูŽ ฺงูŽุณูŽุฑู’ ู…ูŽุตูŽุฑู’ุžยป ุณูŽูŠู’ ูƒูœู‰ูฐู†ููŠูŽุงูˆูŽู†ู’ ุณููƒูŽ ฺขูุชูŽ ุณููƒูŽ ุฑูŽุจู ุฏูŽ ุงู”ูŽู…ูŽู„ูœู‰ูฐูƒูŽุงูˆูŽู†ู’ุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya ce wa Keniyawa, โ€œKu tafi, ku rabu da Amalekawa, don kada in hallaka ku tare da su, gama kun yi wa dukan Isra'ilawa karamci lokacin da suka fito daga Masar.โ€ Keniyawa kuwa suka fita daga cikin Amalekawa.