1 Samuel 16:10 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yesse ya sa ’ya’yansa maza bakwai suka wuce gaban Sama’ila, amma Sama’ila ya ce masa, “ Ubangiji bai zaɓi waɗannan ba.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يٜىٰسّٜىٰ يَسَا یَیَنْسَ مَظَا دُكَ بَݣَويْ سُكَ وُثٜىٰ أَغَبَنْ سَمَٰعِيلَ؞ عَمَّا سَمَٰعِيلَ يَيِ تُنَانِ أَ رَنْسَ يَثٜىٰ «دُكَنْسُ يَهْوٜىٰهْ بَيْ ذَاٻٜىٰسُبَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ta haka Yesse ya sa 'ya'yansa maza, su bakwai, suka zo a gaban Sama'ila. Sama'ila kuwa ya ce wa Yesse, “Ubangiji bai zaɓi waɗannan ba.”