1 Samuel 16:23 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk lokacin da ruhun nan daga Allah ya sauko a kan Shawulu, sai Dawuda yฤ ษauki molonsa yฤ kaษa. Saโan nan sauฦi yฤ zo wa Shawulu, mugun ruhu kuma yฤ rabu da shi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุชูููุฏูุบู ูููุงูููุซููู ุฏููู ุณูุนูุฏูู ู
ููุบููู ุฑููุญูููููู ุฏูุบู ุงูููููู ูููููู ุทูุงูููุชูุ ุฏูุงููุฏู ูููููู ุทููููู ู
ููุงููููุงู ููููุทู ู
ูุณูุ ุณููู ู
ููุบููู ุฑููุญู ููุจูุฑูุดูุ ุทูุงูููุชู ููู
ู ููุณูุงู
ู ุณฺูููงูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Tun daga ran nan zuwa gaba, a duk lokacin da mugun ruhun nan da Allah ya sa masa ya hau kansa, sai Dawuda ya ษauki garaya, ya kaษa masa. Sa'an nan mugun ruhun ya sauka, sai Saul ya wartsake.