1 Samuel 16:3 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka gayyato Yesse a wurin hadayar, ni kuma zan gaya maka abin da za ka yi. Za ka shafe mini wanda na nuna maka.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ููุบููููุซู ููููฐุณููููฐ ุฐูููุง ููุฑููู ููุฏูุงููุฑูุ ุงููููุฑููู ุฐููู ฺขูุทูุง ู
ููู ุงููุจูููุฏู ุฐูุงููููุ ุฐูุงูู ุธูุจู ู
ููู ููููฐูปูููฐูู ุนููููู ููููุฏู ุฐููู ููููู ู
ูููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka gayyaci Yesse zuwa wurin hadayar, zan nuna maka abin da za ka yi. Za ka zuba wa wanda na nuna maka mai.โ