1 Samuel 16:9 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Yesse ya sa Shamma yă zo gaban Sama’ila, amma Sama’ila ya ce, “ Ubangiji bai zaɓi wannan ma ba.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ يٜىٰسّٜىٰ يَسَا شَمَّ يَوُثٜىٰ أَغَبَنْ سَمَٰعِيلَ؞ سَمَٰعِيلَ يَيِ تُنَانِ أَ رَنْسَ يَثٜىٰ «أَعَ، شِے مَا يَهْوٜىٰهْ بَيْ ذَاٻٜىٰشِبَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan Yesse ya sa Shimeya ya zo. Sama'ila kuma ya ce, “Ubangiji bai zaɓi wannan ba.”