1 Samuel 17:14 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dawuda shi ne ɗan autansu. Manyan ’yan mazan nan uku suka bi Shawulu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَاوُدَ نٜىٰ أَوْتَنْسُ؞ مَنْيَنْ یَیَ مَظَا عُكُنَّنْ نَ يٜىٰسّٜىٰ سُنَانَنْ تَرٜىٰدَ طَالُوتَ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dawuda shi ne auta. Sa'ad da manyan 'yan'uwansa uku suka tafi tare da Saul wurin yaƙi,