1 Samuel 17:18 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka haɗa da waɗannan cuku guda goma, ka kai wa komandan rundunarsu. Ka ga lafiyar ’yan’uwanka, ka kawo mini labari daga wurinsu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَكُمَ طَوْكِ دُنْڧُلٜىٰنْ أَوَرَ غُواْمَ كَكَيْ وَشُوغَبَنْ سَاشٜىٰنْسُ؞ كَدُوبِے لَاڢِيَرْسُ، كَكُمَ دَاوُاْ مِنِ دَ أَبِنْ شَيْدَ ثٜىٰوَ سُنَانَنْ لَاڢِيَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ga waɗannan dunƙulen cuku goma, ka kai wa shugaba na mutum dubu. Ka dubo lafiyar 'yan'uwanka, ka kawo mini labari.