1 Samuel 17:22 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dawuda ya bar kayansa a wajen wani mai lura da kaya, sai ya ruga zuwa bakin dāgā yă gai da ’yan’uwansa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَاوُدَ يَبَرْ كَايَنْسَ أَ حَنُّنْ سُواْجَنْ دَيَكٜىٰ لُورَ دَ كَايَ، سَيْ يَيِ غُدُ ذُوَا عِنْدَ سُواْجُواْجِ سُكَيِ لَيِ دُواْمِنْ يَاڧِ؞ يَسَامِ یَنْعُوَنْسَ يَغَيْ دَسُو؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Dawuda ya bar abin da ya kawo a wurin mai jiran kaya, ya sheƙa zuwa bakin dāga domin ya gai da 'yan'uwansa.