1 Samuel 17:23 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da yana magana da su sai Goliyat, jarumin nan Bafilistin daga Gat ya fito daga rundunar Filistiyawa, ya tฤ da murya kamar yadda ya saba. Dawuda kuwa ya ji shi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุนูุฏูู ููููููฐ ู
ูุบููู ุฏูุณููุ ุณูููุบูุง ุฌูุงูููุชู ู
ูุชูู
ููู ฺขูููุณูุชููู ฺููขูุชููุงู ุฏูุบู ุณูููุณููููู ฺขูููุณูุชูููุงููุง ูููู ู
ูุบูููโุบูููููุณู ููุฑูููฐูู ุงููุฑููู ููุฏูุงุ ุฏูุงููุฏู ูููู ููุฌู ุดูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da yake magana da su, sai ga Goliyat, jarumin Filistiyawa na Gat, ya fito daga rundunar Filistiyawa, ya yi maganganu irin na dฤ. Dawuda kuwa ya ji.