1 Samuel 17:26 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dawuda ya tambayi mutanen da suke tsaye kusa da shi ya ce, โMe za a yi wa wanda ya kashe Bafilistin nan, ya kuma cire wannan kunya daga Israโila? Wane ne wannan bafilistin marar kaciya da yake kalubalantar rundunar yaฦi na Allah mai rai?โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏูุงููุฏู ููุชูู
ูุจููู ุณููุงูุฌููุงูุฌููู ุฏูุณูููููฐ ููุณูุฏูุดู ููุซูููฐ ยซู
ูููฐููููฐููููฐ ุฐูุงุนููู ููููููุฏู ููููุดูููฐ ููููููู ู
ูุชูู
ููู ฺขูููุณูุชููู ุฏููุงูู
ููู ุนูุซูููฐุซู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุฏูุบู ููููููู ุงููุจููู ููููููุงุ ุดููู! ููููููฐููููฐ ู
ูุชูู
ููู ฺขูููุณูุชูููุ ฺงูุธูุงู
ููู ุงููุฑูููููฐ ู
ูุฑูุฑู ููุงุซูููุ ุงููููุ ุจูุฐูุงุนู ุจูุฑูุดู ููุฐูุงุบู ุณููุงูุฌููุงูุฌููู ุงูููููู ู
ููู ุฑููู ุจู!ยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Dawuda ya tambayi mutanen da suke kusa da shi, ya ce, โMe za a yi wa wanda ya kashe Bafilisten nan, har ya kawar da zargi daga Isra'ila? Gama wane ne wannan Bafiliste, marar kaciya, da zai raina rundunar Allah mai rai?โ