1 Samuel 17:27 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai suka sāke gaya masa abin da suka faɗa cewa, “Ga abin da zai faru da wanda ya kashe shi.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَكَ ڢَطَا مَسَ أَبِنْدَ ذَاعَيِ وَمُتُمِنْدَ يَكَشٜىٰ جَالُوتَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mutane suka maimaita masa abin da sarki ya faɗa.