1 Samuel 17:38 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Shawulu ya kawo kayan yaƙinsa ya sa wa Dawuda. Ya sa masa hular kwanon da aka yi da tagulla a kansa, ya kuma sa masa rigar ƙarfensa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ طَالُوتَ يَكَٰوُاْ كَايَنْ يَاڧِنْسَ يَسَا وَ دَاوُدَ؞ يَسَا مَسَ هُولَرْ ݣُونُوانْ دَ عَكَيِ دَ تَغُلَّ، يَكُمَسَا مَسَ رِغَرْ ڧَرْڢٜىٰنْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya sa wa Dawuda kayan yaƙinsa, ya sa masa kwalkwalin tagulla a kansa, ya kuma sa masa sulke.