1 Samuel 17:4 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wani jarumin da ake kira Goliyat wanda ya fito daga Gat, ya fita daga sansanin Filistiyawa. Tsawonsa ya fi ฦafa tara.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ูููู ุณููุงูุฌููู ฺขูููุณูุชููู ู
ููู ุณูููู ุฌูุงูููุชู ุฏูุบู ุจูุฑููููู ุบูุชูุ ฺููขูุชู ุฏูุบู ูููููู ฺขูููุณูุชูููุงููุง ฺููููู ฺูููุงูููู ฺขูููุณูุชูููุงููุง ุฏู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุงููุงุ ฺูููููุณู ูููู ฺููขู ฺงฺูขูุง ุชูุฑูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Akwai wani jarumi, sunansa Goliyat, ya fito daga sansanin Filistiyawa. Tsayinsa kamu shida da rabi.