1 Samuel 17:40 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai ya ɗauki sandansa, ya zaɓi duwatsu guda biyar masu sulɓi daga cikin rafi, ya sa su a ’yar jakarsa ta makiyaya; ya kuma ɗauki majajjawarsa, ya tafi, yă fuskanci Bafilistin.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَنً يَطَوْكِ سَنْدَنْ كِيوُانْسَ، يَكُمَ ذَاٻِ دُوَڟُو مَاسُ سَنْڟِ غُدَا بِيَرْ دَغَ ثِكِنْ رَاڢِ يَسَا أَ جَكَرْسَ نَكِيوُاْ؞ يَطَوْكِ مَجَجَّوَرْسَ يَمَڟُواْ كُسَدَ مُتُمِنْ ڢِلِسْتِيَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan ya ɗauki sandansa, ya zaɓi duwatsu guda biyar masu sulɓi daga cikin rafi, ya zuba a angararsa. Ya kuma riƙe majajjawarsa, ya tafi, ya fuskanci Bafilisten.