1 Samuel 17:43 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya ce masa, “Kana tsammani ni kare ne da za ka zo mini da sanda?” Sai ya la’anci Dawuda da sunayen allolin Filistiyawa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَثٜىٰ مَسَ «كَنَ ڟَمَّنِ نِے كَرٜىٰنٜىٰ دَ ذَاكَذُواْ مِنِ دَ سَنْدَا؟» سَيْ يَلَعَنْثِ دَاوُدَ دَ سُونَيٜىٰنْ أَلُّواْلِنْ ڢِلِسْتِيَاوَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya ce wa Dawuda, “Ni kare ne da za ka nufo da sanduna?” Ya zagi Dawuda da sunan allolinsu na Filistiyawa.