1 Samuel 17:48 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yayinda Bafilistin yana matsowa kusa domin yă fāɗa wa Dawuda, sai Dawuda ya ruga a guje zuwa bakin dāgā don yă same shi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ جَالُوتَ مُتُمِنْ ڢِلِسْتِيَ يَڧَارَ مَڟُواْوَ كُسَ دُواْمِنْ يَغَمُ دَ دَاوُدَ، سَيْ دَاوُدَ يَرُوغَ دَ غُدُ ذُوَا وُرِنْ لَيِنْ يَاڧِ دُواْمِنْ يَغَمُ دَشِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Goliyat kuwa ya fara gusowa ya gamu da Dawuda, sai Dawuda ya sheƙa zuwa bakin dāgar yaƙin don ya gamu da shi.