1 Samuel 17:5 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya sa hular kwanon da aka yi da tagulla, da rigar ƙarfe mai sulke, nauyin rigar ya kai shekel dubu biyar.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَسَا هُولَرْ ݣُونُوانْ دَ عَكَيِ دَ تَغُلَّ دَ رِغَرْ ڧَرْڢٜىٰ مَيْ سُلْكٜىٰ وَنْدَ نَوْيِنْسَ يَكَيْ وَجٜىٰنْ كِلُواْ حَمْسِنْ دَ بَݣَويْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yana sa kwalkwali na tagulla a kansa, yana kuma saye da sulke na tagulla wanda nauyinsa ya fi shekel dubu biyar (5,000).