1 Samuel 17:52 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mutanen Israโila da na Yahuda suka rugo gaba da babbar murya, suka fafari Filistiyawa har zuwa mashigin Gat da kuma ฦofofin Ekron. Gawawwakin Filistiyawa suka bazu a hanyar Shaโarayim zuwa Gat da kuma Ekron.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููุงูุฌููุงูุฌููู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุฏู ูู ูููููุฏู ุณูููุชูุงุดู ุงููุบูุฌูููฐ ุณููููู ุงููููู ุณููู ูููุงูุฑู ฺขูููุณูุชูููุงูููู ุญูุฑู ฺงููุงฺูขูุฑู ุจูุฑููููู ุบูุชู ุฏู ุชู ุนูููฐููุฑููุงููุ ฺขูููุณูุชูููุงูููู ุฏู ุนููููู ู
ูุณู ุฑููููู ุณููููู ุชฺูขูุงุทููู ุงูู ุญูููููุฑู ุดูุนูุฑูููู
ู ุญูุฑู ุฐูููุง ุบูุชู ุฏู ุนูููฐููุฑููุงููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mutanen Isra'ila da na Yahuza suka tashi suka runtumi Filistiyawa, suna ihu, har zuwa Gat da ฦofofin Ekron. Filistiyawan da aka yi wa rauni suka yi ta faษuwa a hanya tun daga Shayarim, har zuwa Gat da Ekron.