1 Samuel 17:54 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dawuda ya ɗauki kan Bafilistin zuwa Urushalima. Sai Dawuda ya ajiye kayan yaƙin Bafilistin a tentinsa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَاوُدَ يَطَوْكِ كَنْ جَالُوتَ يَكَيْ عُرُوشَلِيمَ، سَعَنً يَأَجِيٜىٰ كَايَنْ يَاڧِنْ جَالُوتَ عَتٜىٰنْتِ نَشِے دَاوُدَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dawuda kuwa ya ɗauki kan Bafilisten ya kawo Urushalima, amma ya ajiye kayan yaƙin Bafilisten a alfarwarsa.